Surorin Kur’abi (51)
Dukkan halittu Allah ne ya halicce su kuma kowannensu yana da matsayi da manufa a duniyar halitta. Kamar yadda ya zo a cikin Alkur’ani mai girma, mutum yana neman bautar Allah ne domin cimma manufofinsa.
Lambar Labari: 3488399 Ranar Watsawa : 2022/12/26